Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ɗaukar fansa: Sojoji sun ragargaji Boko Haram a Dajin Sambisa

Sojoji sun ƙaddamar da wannan farmaki ne bayan kisan abokan aikinsu huɗu da ’yan ta’adda suka yi a farkon wannan makon

NAJERIYA A YAU: Shin Jam’iyyar NNPP Za Ta Kai Labari A 2027?

Shin Jam’iyyar NNPP za ta kai labari a Kano, musamman bayan sauya sheƙar wasu jiga-jiganta?

Kotu ta ɗaure matashi kan wulaƙanta Naira a TikTok

Mai shari’a Aikawa ya yanke wa Muhammed hukuncin ɗaurin watanni shida (6) ko kuma ya biya tarar Naira dubu ɗari uku (₦300,000.00) ga Gwamnatin Tarayya

Mutum 10 sun rasu kan rikicin gona da dabbobi a Filato

Gwamnan jihar ya koka kan yawan hare-hare da ake kai wa.

Hauhawar farashi ya ragu zuwa kashi 23.71 — NBS

Hukumar ta ce an samu sauƙin hauhawar farashi idan aka kwatanta da watan Maris.