Manyan Labarai

Manyan Labarai

JAMB ta ɗauki alhakin faɗuwar ɗalibai jarrabawar 2025, ta nemi afuwa

Hukumar ta ce za ta yi bincike tare da ɗaukar mataki domin kaucewa faruwar irin haka a gaba.

’Yan bindiga sun kashe jarirai, sun bai wa karnuka namansu a Zamfara 

Ɗan majalisar ya ce a yanzu Zamfara ta zama tarkon mutuwa a wajen jama’ar gari.

Da muna kan mulki ni da Lamido da mun ƙalubalanci Tinubu — Amaechi

Amaechi ya ce a shirye yake ya ƙalubalanci Gwamnatin Shugaba Tinubu.

DAGA LARABA: Tasirin Mulkin Karɓa-Karɓa A Najeriya

Manufar tsarin, wanda babu shi a Kundin Dokokin Najeriya, ita ce tabbatar da daidaito da haɗin kai da zaman lafiya a ƙasa.

Zaɓen 1993: IBB ya wallafa ba daidai ba a littafinsa — Sule Lamiɗo

Ina kira ga Tinubu da ya biya iyalan Abiola bashin N45bn saboda ya kamata maganar zaɓen 1993 ta ƙare haka.