Manyan Labarai

Manyan Labarai

Trump ya janye takunkumin da Amurka ta ƙaƙaba wa Syria

Bayanai na cewa Trump ya ƙulla yarjejeniyar kasuwanci ta biliyoyin dala da Saudiyyan.

Majalisa ta yi watsi da kudurin dokar mulkin karba-karba

Kudurin dokar na neman wajabta yin karba-karbar kujerar shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa a tsakanin yankunan siyasan Najeriya guda 10.

Yadda ISWAP ta kashe sojoji ta kwashe makamai a sansanin soji a Borno

Ana fargabar ƙungiyar ta yi garkuwa da sojoji da dama daga sansanin soji da ke Marte

Ya kashe abokinsa saboda hula a Kano

Ya soka wa abokinsa wuƙa a lokacin da faɗa ya kaure tsakaninsu a kan wata hular sanyi

Matsalar lantarki: ’Yan Najeriya sun yi tir da biyan diyya ga ’yan Band A

Ko me ya sa rukunin Band A ne kawai za su amfana da wannan diyya?