Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yaƙin Iran ya laƙume wa Amurka dala biliyan 25 — Pentagon

Sakataren Tsaron Amurka ya ce, “Tambayar da ya kamata a yi ita ce, nawa ne darajar hana Iran mallakar makamin nukiliya?”

Majalisa ta sahale wa Tinubu ranto dala miliyan 516.3

Duk da cewa bashin zai ƙara yawan jimillar wanda ake bin Najeriya a halin yanzu, zai taimaka matuƙa waje bunƙasa tattalin arzikin ƙasar.

Tinubu ya kori Shugaban NMDPRA wata huɗu da fara aikinsa

Sanarwar ta kuma nuna aikin Rabiu Abdullahi ɗin zai fara ne da zarar majalisa ta tabbatar da shi.

Sojoji sun yi nasarar hallaka ’yan ta’adda 11 a Yobe

Sojojin sun yi karon-batta da wasu ‘yan bindigar a yankin Wajiroko Sabongari.

Walida: Kotu ta umarci DSS ta miƙa wa ’yan sanda jami’inta

A halin yanzu, hankali zai karkata kan ‘yan sanda domin ganin yadda za su gudanar da bincike.