Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda ’yan fashi suka yi wa mafarauta kisan gilla a Bauchi

Ana fargabar ’yan fashi sun harbe mafarauta da fararen hula 19 har lahira a Karamar Hukumar Alƙaleri

Umaru ’Yar’adua da shugabannin Najeriya da suka rasu a kan mulki

Shekara 15 da rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Marigayi Alhaji Umaru Musa ’Yar’adua

NAJERIYA A YAU: Abin da ke kai matasan Najeriya ci-rani wasu ƙasashen Afirka

Shin me suke samu a waje da ba za su iya samu a gida Najeriya ba?

Boko Haram ta kashe sojoji 4 a Yobe

Harin na zuwa ne kwana guda bayan Ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabashin ƙasar sun gudanar da taro a Damaturu.

Lakurawa sun kashe ’yan bijilanti 11 a Sakkwato

Sojoji sun yi nasarar ƙwato wasu dabbobin da ’yan bindigar suka yi awon gaba da su.