Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ɗan shekara 19 da ya ƙirƙiro na’urar gano bam cikin daƙiƙa ɗaya

Matuƙar mutum ya san yana da wata baiwa da al’umma za ta amfana da ita, to ya yi ƙoƙari ya bayyana ta.

ISWAP sun kai wa sojoji hari a Yobe 

A halin yanzu jami’an soji da ke ƙarƙashin rundunar Operation Haɗin Kai sun yi artabu da waɗannan ’yan ta’adda da ake kyautata zaton ’yan ISWAP

Rashin tsaro: ‘Ba za mu miƙa wuya ga ’yan ta’adda ba’

Tinubu ya yi kira da a nuna jajircewa wajen kare ikon Najeriya da kuma dawo da zaman lafiya a faɗin ƙasar

2027: Mene ne mafita ga ’yan adawa?

Ko da yake yaƙi ɗan zamba ne, abi da har yanzu bai fito fili ba zuwa yanzu shi ne dabarar da ’yan adawar ke son yin amfani da ita wajen tunkarar APC a

Yadda sojoji suka kashe manyan ’yan bindiga 5 a Zamfara

Sojojin sun hallaka jagororin ’yan bindiga da suka haɗa da Auta Jijji da Dankali da Sagidi da Kachallah Rijaji da kuma  Kachallah Suza a yayin musayar