Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bom ɗin Boko Haram ya kashe mutane 26 a Borno

Mutane da dama ma kwance a asibiti bayan motar matafiyan ta taka bom ɗin Boko Haram ta binne a kan hanya

NAJERIYA A YAU: Dalilin karyewar farashin shinkafa a kasuwannin Najeriya

Shin me ya haifar da faɗuwar farashin shinkafa a Najeriya, kuma me hakan ke iya haifarwa a rayuwar talaka?

Mutanen da talauci ya yi wa katutu za su ƙaru a Nijeriya — Bankin Duniya

Har yanzu yankin ƙasashen Sahel ne ke kan gaba a talauci a duniya gaba ɗaya.

Yadda matar gwamna ta sa mata gasar haihuwar ’yan uku

Maryam Ibrahim mai ’ya’ya huɗu ta ce ta sha wahalar rainoni tagwaye don haka ba ta son ’yan uku.

Shekara 10 ina sayar da sassan jikin ɗan Adam — Wanda ake zargi

Ya ce yana samun sassan daga sabbin kaburbura, waɗanda hatsari ya rutsa da su