Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dukan farar hula saboda sanya kayan sojoji laifi ne — Janar Chibuisi

Masu sa kayan sojoji ba bisa ƙa’ida ba na iya fuskantar ɗauri a kurkuku, amma doka ta ba wa sojoji ikon hukunta masu aikata laifin ba, balantana cin z

Aminu Bayero ya naɗa Sanusi a matsayin Galadiman Kano

A gefe guda kuma, Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya naɗa Mannir Sanusi a matsayin Galadiman Kano.

NAJERIYA A YAU: “Dalilin da muke sauya sheƙa zuwa jam’iyya mai mulki”

Hakan dai yana faruwa ne a daidai lokacin da wasu ’yan ƙasar suke kokawa bisa yadda ake gudanar da mulki da kuma yadda wasu manyan ’yan siyasa suke fa

Yadda ’yan daba da masu ƙwacen waya ke addabar Kano

Tilas gwamnati ta samar da hanyoyin ayyukan yi ga dimbin matasa masu zaman kashe wando.

An kashe sojoji 12 a barikin Nijar

An cafke mutane biyu da ake zargi da kai hari barikin sojojin da ke da nisan mil shida daga ƙauyen Sakoira.