Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda naira biliyan ɗaya ta salwanta a gobarar Kasuwar Jos

Ko a wane hali waɗanda suka tafka wannan asara suke ciki bayan wannan ibtila’i?

Sojoji sun ceto fasinjoji 99 daga hatsarin kwale-kwale a Ribas

Jirgin ruwan, wanda yake na jigilar fasinja yana kan hanyarsa ta daga Fatakwal zuwa Ƙaramar hukumar Akuku-Toru, inda ya yi karo da wani jirgin ruwa a

Dalilin da ya sa aka samu fashewar abubuwa a barikin Maiduguri – Sojoji

Fashewar ta faru ne ba sakamakon wani harin maƙiya ba, illa dai lamarin ya faru ne sakamakon yanayin zafi da ake fama da shi a halin yanzu da ya shafi

’Yan fashin teku sun sace mata 4 a hanyar ruwa ta Bayelsa

Kimanin mutane 12 da ke cikin kwale-kwalen an ƙwace dukiyoyinsu da kuɗaɗensu, yayin da ’yan fashin suka yi awon gaba da huɗu daga cikin matan zuwa cik

NAJERIYA A YAU: Dalilan Kamuwa Da Cutar Hawan Jini Da Hanyoyin Magance Ta

Hawan jini na daga cikin cututtuakan da ke sanadiyyar mutuwar akalla mutum miliyan biyu a duk shekara a Najeriya.