Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dokta Bashir ya zama shugaban Majalisar Shari’ar Musulunci ta Nijeriya

A ranar Litinin ne Sheikh Hadiyyatullah ya rasu yana da shekara 81 a Jihar Osun.

Yadda ’yan Tifa da baƙin direbobi ke haddasa haɗari a Abuja

Titin da ke mastayin tagwaye ya haɗa yankin da garin Jere da ke Jihar Kaduna.

Dalilin da manyan ’yan siyasa ke barin NNPP — APC

Sauyin sheƙar jiga-jigan ’yan siyasa daga NNPP ta karya garkuwar jam’iyyar a Kano.

DAGA LARABA: Asarar Da Hausawa Ke Tafkawa Sakamakon Bacewar Tatsuniya

Sai dai a yayin da duniya take sauyawa, ba kasafai matasa suke sha’awar sauraron tatsuniya ba.

ISWAP ta ɗauki alhakin kashe mutum 26 a Borno

Fashewar bam ɗin ta rutsa da maza 16 da mata huɗu da ƙananan yara guda shida.