Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sulhu da ’yan bindigar Katsina: Gaba aka ci ko baya?

A yankin Malumfashi kawai, ana kawo harin a gefen gari abin sai da ta kai har cikin garin.

Abubuwan da suka faru yayin jana’izar Fafaroma Francis

Fafaroma na farko da aka binne a wajen Vatican cikin shekaru 100.

Sojoji sun kashe ’yan ta’dda 1,770 sun kama 3,070 a Arewa —Janar Musa

Sun yi nasarar ceto mutane fiye da 2,515 tare da ƙwato makamai kimanin 1,000

’Yan kasuwar da suka ɓoye kayan abinci na tafka asara

A lokacin da farashin ke hauhawa suka sa maƙudan kuɗaɗe suka saya suka ɓoye, da fatan samun gagarumar riba idan buƙatar kayayyakin ta ƙaru a kasuwanni

’Yar Arewa da ta kafa tarihin samun Digiri Mai Daraja ta ɗaya a fannin Shari’a

A’isha Widad tana jami’a ta yi aure, ta samu juna biyu har ta haihu ta yi raino, kuma ba a cikin makaranta take zama ba, amma duk da haka ta kafa tari