Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sako limamin Katolika da aka sace a Kaduna

Amos, wanda ke aiki a Cocin St. Gerald Ƙuasi Parish ya dawo gida lafiya lau ne a ranar Alhamis da misalin ƙarfe 2 na tsakar dare, kwana ɗaya bayan sac

An kama mutum 2 ɗauke da ƙwayar tramadol ta N150m a Kano

“Rundunar ’yan sandan ta gudanar da wani samame ta hanyar fasaha da bayanan sirri, ta kama waɗanda ake zargin da wannan miyagun ƙwayoyin, biyo bayan w

Mahaifi ya kashe ɗansa mai shekara 6 don yin tsafi a Gombe

Ana zargin cewa mahaifin yaron shi ne jagoran kisan kuma Yana cikin waɗanda suka tsere

An kama mutane 13 kan zubar da ciki a Bauchi

Wasu mutane 13 sun faɗa a komar ’yan sanda ka zargi da zubar da ciki da kuma mutuwar wata budurwa ’yar shekara 18 a Jihar Bauchi.

Ƙarin ’yan Najeriya za su shiga talauci nan da 2027 — Bankin Duniya

A cewar Bankin Duniya, Najeriya, tare da wasu ƙasashe masu arzikin albarkatu da masu rauni a yankin kudu da Sahara, za su fuskanci ƙaruwar talauci