Kashe-kashen ya isa, ku sauya dabarun aiki — Tinubu ga shugabannin tsaro
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ce dole ne shugabannin tsaro su kawo ƙarshen kashe-kashe a jihohin da abin ya shafa
Manyan Labarai
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ce dole ne shugabannin tsaro su kawo ƙarshen kashe-kashe a jihohin da abin ya shafa
“Daga wata mai zuwa, ba na son in ƙara jin mostin waɗannan ’yan ta’addan a yankin Dam ɗin Kainji,” in ji babban hafsan sojin.
Gwamnatocin sojin Nijar da Mali da Burkina Faso sun jaddada cewa sun kafa gidan rediyonsu na haɗin gwiwa ne da nufin daƙile farfagandar ƙasashen waje
Yadda ’yan bana bakwai suke amfani zamani wajen neman ƙwace ragamar sana’o’i da kasuwanci ta hanyar amfani da kafofin sada zumunta wajen tallata hajoj
Gaskiya ne na koma APC. Damuwata a ko yaushe ita ce walwalar al’ummar mazaɓata,