An kama tsohuwa kan zargin lalata da almajiri a Bauchi
Ana zargi Baba Mai Ɗan Wake da laifin yin fasikanci ta hanyar tilasawa da yaudara da wani almajiri ɗan kimanin shekaru 14 ya yi lalata da iya, bayan t
Manyan Labarai
Ana zargi Baba Mai Ɗan Wake da laifin yin fasikanci ta hanyar tilasawa da yaudara da wani almajiri ɗan kimanin shekaru 14 ya yi lalata da iya, bayan t
Sai bayan da aka kawo matar ofishin ’yan sanda, a yayin bincike suka gano cewa matar aure ce, bayan da suka tuntuɓi ’yan uwan mutanen da aka kama.
Fadar Vatican ta sanar da rasuwar Fafaroma Francis a safiyar Litinin a yayin da al’ummar Kirista ke bikin Ista.
Sabuwar kungiyar ’yan ta’adda ta ɓullo a yayin da ake tsaka da fama da hare-haren Boko Haram da ’yan bindiga da kashe-kashe a Filato da Binuwai da was
Wasu jami’ai da ke aiki a Madatsar Ruwa ta Gubi, sun bayyana cewa daga cikin mamatan har da wani uba da dansa da kuma wani wanda ke shirye-shiryen ɗau