Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kada Kanawa su bari rigingimun siyasa su hana su zaman lafiya — Shettima

Shettima ya bayyana Kano a matsayin madubin Arewacin Nijeriya.

Shin Mataimakin Gwamnan Bauchi ya ‘mari’ Ministan Tinubu?

Bayanai na cewa Mataimakin Gwamnan ya fusata da yadda Ministan ke sukar Gwamna Bala Mohammed.

NAJERIYA A YAU: Sabbin dabarun hana matasa aikata laifi

’Yan sandan dai sun ce wannan wata dabara ce ta yakar aikata manyan laifuka irin su sata da fashi da makami da ƙwacen waya da fyaɗe kai har ma da sata

Babu wanda ya hana Shettima shiga Aso Rock — Fadar Shugaban Ƙasa

Labarin da ya tayar da ƙura cewa sojojin sun tare ƙofar shiga fadar shugaban ƙasa da cewa umarni ne daga sama

An buɗe wa jami’an NDLEA wuta a Abuja

An kwantar da jami’an hukumar NDLEA mai yaki da miyagun ƙwayoyi bayan an buɗe musu wuta a lokacin da kai samame a wata maɓoyar masu harkar miyag