Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe sojoji, fararen hula da dama a Borno

Majiyoyin tsaro da na cikin gida sun tabbatar da harin, inda suka ce maharan sun mamaye unguwannin ne da misalin ƙarfe 11:15 na daren Alhamis.

Matar gwamna ta ɗauki nauyin ragon suna da hidimar duk matar da ta haifi ’yan uku a Sakkwato

Daga cikin kayan da ta kai wa mai jego kyauta, har ragunan suna uku da buhunan abinci goma da akwatunan tufafi da tsabar kudi Naira dubu dari biyar

’Yan Najeriya miliyan 150 sun samu ingantacciyar wutar lantarki – Minista

Ministan ya buƙaci masu hada-hadar kuɗi na duniya da su ba da fifiko wajen ƙarfafa hanyoyin samar da wutar lantarki a Najeriya tare da hanyoyin samar

ISWAP sun ruguza gadar Mandafuma a Borno

Wannan lalacewar gadar a halin da ake ciki ya kai ga katsewar hanyar da ke tsakanin ƙauyen Mandafuma da garin Biu wadda ita ce hanyar da ta haɗa garin

Dangote: Har yanzu gidajen mai ba su rage farashin mai ba

Daga ranar 16 ga Afrilu, 2025, farashin man fetur zai tashi daga N865 zuwa N835.