Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Ainihin Abin Da Ke Hana Matan Arewa Koyon Ilimin Kimiyya

Zainab ba kimiyya kawai ta karanta ba, ta karanci ɗaya daga cikin kimiyyoyin da ake ganin sun fi kowanne wahala, wanda a mafi yawan lokuta, ba mata ka

Najeriya da gwamnatin sojin Nijar sun sasanta

Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary Yaou Sangare da takwaransa na Najeriya Yusuf Tuggar sun tabbatar da cewa ƙasashen biyu sun shirya

An kashe shanu 36, an ba 42 guba a Filato

Kashe-kashen Filato ya isa haka a cewar Ƙungiyar Dattawan Arewa cikin kakkausar murya

Gwamnatin Tarayya ta buƙaci ’yan jarida su daina kawo rahoton ayyukan ’yan ta’adda

Yaɗa labaran ayyukan ’yan ta’addan da ’yan jarida ke yi ne ke ƙara kawo barazana ga tsaron ƙasar.

Hisbah ta kama matashi yana ‘baɗala’ da Akuya a Kano

Matashin ya bayyana nadamarsa yana mai cewa ba zai ƙara ba.