Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yi garkuwa da yara 23 a gidan marayu a Kogi

’Yan bindigar sun kutsa cikin makarantar Dahallukitab Group of Schools ne a cikin daren ranar Lahadi, inda suka yi ta harbe-harbe, sa’annan suka

Gwamna Abba ya gana da masu ɗaga ɗan kamfai a Kano

Ya yi kira ga masu koyar da irin wannan ɗabi’a su daina, yana mai gargaɗin cewa irin waɗannan ayyuka na iya kawo rikici da lalata zaman lafiya a jihar

Yadda marasa lafiya ke wahala a asibitocin gwamnati

A manyan asibitocin gwamnati a Abuja da jihohin Kano, Ribas da Legas, marasa lafiya na shafe aƙalla sa’o’i biyar zuwa bakwai kafin su ga likita.

Jama’a sun hana ’yan bindiga shiga garinsu a Katsina

Jama’ar ƙauyen sun koka kan rashin zuwa jami’an tsaro a kan lokaci.

An yi addu’o’i don tunawa da Sarkin Kano Usman II bayan shekaru 100 da rasuwarsa

Sarakuna da manyan malamai na daga cikin waɗanda suka halarci taron addu’ar.