Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hauhawar Farashi ya ƙaru a watan Maris — NBS

NBS ta ce an samu ƙarin kashi 1.05 daga kashi 23.18 cikin ɗari da aka samu a watan Fabrairu.

’Yan Najeriya sun koka kan rashin ingancin shinkafar Gwamantin Tarayya

Wadanda suka sayi shinkafar sun yi ikirarin samun kwari a cikinta kuma tana yin kumfa idan ana dafa ta, sa’annan idan ta nuna tana yin danko sosai, sa

Matashi ya yi yunƙurin soka wa mahaifinsa makami a Kano

Matashin ya shaida wa alƙali cewa ya yi yunƙurin soka wa mahaifin nasa makami ne saboda ya hana shi kuɗin kashewa.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Rikice-Rikice A Jihar Filato

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan rikice rikicen Jihar Filato da dalilan aukuwarsu.

Yadda kisan mutum fiye da 50 a Filato ya tayar da ƙura

Amnesty ta ce daga Disamban 2023 zuwa Fabrairun 2024, an kashe mutum 1,336 a Jihar Filato.