Manyan Labarai

Manyan Labarai

An rantsar da shugabannin ƙananan hukumomi 34 na Katsina

Ɗaya daga cikinsu ya faɗi ya sume a lokacin da yake ƙoƙarin shiga rumfar da aka tanadar masu.

’Yan bindiga sun kashe mutane 40 a sabon hari a Filato

’Yan bindiga sun kashe mutane arba’in a wani hari suka kai a ƙauyen Zike, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa a Jihar Filato.

Boko Haram ta kashe mutum 300 ta kwace ƙananan hukumomi 3 a Borno — Ndume

Ndume ya bayyana cewa kungiyar ta ya kai hare-hare dama sau 250 a sassan jihar a cikin ’yan watannin da suka gabata

Abincin karnuka ya fi wanda ake ba mu —Fursunonin Najeriya

Yawancin ursunonin da muka zanta da su sun bayyana cewa takwarorinsu sun sha mutuwa a sakamakon yunwa.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Farfaɗowar Boko Haram A Jihar Borno

Waɗannan hare-hare dai suna faruwa ne bayan shekaru da dama da iƙirarin hwamnati cewa an yi nasarar nakasa ƙungiyar Boko Haram