An kama kwayoyin N300m da mutane 650 a Kano
An kama mutane sama da 150 daban kan laifukan dabanci da kwacen wayada da dangoginsu
Manyan Labarai
An kama mutane sama da 150 daban kan laifukan dabanci da kwacen wayada da dangoginsu
jami’an kungiyar tsaro ta Jhar Edo ne suka kama mafarautan sannan suka damka su ga ’yan sanda
Ana zargin hare-haren da suka kai kauyukan na daukar fansa ne kan kisan Isuhu Yellow, dan uwan kasurgumin dan bindiga Adamu Aliero
Kotun ta ce babu ma’ana a rufe bayanan ba tare da bayyana wa jama’a ba.
Rafsanjani ya ce, ’yan majalisa daga ɓangaren adawa sun zama tamkar ’yan amshin shata saboda burace-burace na kuɗi.