Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahaifi ya yi wa ’yarsa ciki a Bauchi

Magidancin ya amsa cewa ya sha zakke wa ’yar tasa a gida, kuma bayan an yi mata gwaji a asibiti an gano tana ɗauke da ciki wata uku

Atiku ya jagoranci manyan ’yan siyasa sun ziyarci Buhari

Atiku ya samu rakiyar tsofaffin gwamnoni da suka haɗa da tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai da tsohon Gwamnan Sokoto Aminu Waziri Tambuwal da

An gano gawar makiyayi da ƙwato shanu a Filato

An samu rahoton an yi awon gaba da shanu sama da 70 a yankin Ariri, ƙaramar hukumar Bassa, a lokacin da suke kiwo a yankin.

Sanƙarau: An tabbatar da ɓullar cutar ga mutane 300 a Sokoto

Har yanzu mutane 16 na ci gaba da karɓar magani a asibitoci yayin da sauran kuma aka sallame su.

Cutar Kwastomomi: NERC ta ci kamfanonin rarraba lantarki tarar N628m

Gwamnatin Tarayya ta ba wa kamfanonin rarraba lantarkin wa’adin ranar 15 ga watan Mayu, 2025, su biya kwastomomin da suka caza fiye da kima.