Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobara ta lalata buhun albasa sama da 5,800 a Sakkwato

Ƙungiyar manoman ta roƙi gwamnati da masu hannu da shuni da su taimaka wa waɗanda gobarar ta shafa.

Trump ya tsallake rijiya da baya a Harin bindiga

Jami’an tsaro sun tsere da Mista Trump da Mataimakinsa, JD Vance, bayan da wani ɗan bindiga ya buɗe wuta a lokacin da ake tsaka da wani taro da

Tsohon minista Tuggar ya bayyana aniyar tsayawa takarar gwamnan Bauchi

Tsohon ministan ya ce jihar na buƙatar nagartattun mutane da za su jagorance ta.

Majalisar Jigawa ta ba da umarnin a binciki gwamnatin Badaru

Majalisar ta ce dole ne ta gano yadda aka kashe kuɗaɗen al’umma.

Gwamna Abba ya raka Shekarau wajen rajistar katin APC a Kano

Shekarau ya yi alƙawarin yin aiki tuƙuru domin ganin jam’iyyar ta samu ƙarin magoya baya a jihar.