Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Yadda zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu ta gudana a wasu biranen Nijeriya

Rundunar ’yan sandan Nijeriya ta ce gudanar da zanga-zangar a wannan rana ba dace ba.

Zanga-zangar da za mu yi babu gudu babu ja da baya — Take It Back

An buƙaci masu zanga-zangar a Jihar Legas da su haɗa dandazo a ƙarƙashin Gadar Ikeja.

NAJERIYA A YAU: Mene ne Tasirin Shirin NYSC Bayan Shekaru 50 Da Kafa Shi?

Ko har yanzu bautar ƙasa NYSC na ci gaba da samar da haɗin kai da ake buƙata a Najeriya?

’Yan sanda sun janye gayyatar da suka yi wa Sanusi II kan hawan sallah

Kakakin ya ce wasu manyan mutane ne suka shiga lamarin domin kaucewa ruɗani.

Gwamnonin Arewa sun yi Allah-wadai da hare-haren Filato, sun nemi a yi adalci

Ƙungiyar ta nemi a kawo ƙarshen kisan gillar da ake yi wa bayin Allah.