Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ɗalibai za su koma makaranta ranar Lahadi da Litinin – Gwamnatin Kano

Gwamnatin ta ayyana Litinin a matsayin ranar da ɗaliban jeka ka dawo za su koma makaranta.

Kakakin APC na Ogun, Tunde Oladunjoye, ya rasu

Ɗan siyasar ya rasu bayan sha fama da rashin lafiya a ƙasar waje.

An haramta wa Akpabio da Natasha tattaunawa da manema labarai

Kotun ta ce daga yanzu babu wani ɓangaren da zai tattauna da manema labarai dangane da batun.

An ceto yara ’yan Taraba da aka yi safararsu zuwa Kudu

Yaran da aka ceto sun fito ne daga ƙauyen Minda da ke Ƙaramar hukumar Lau a Jihar Taraba.

Adadin waɗanda suka mutu a harin Filato ya kai 52

Hakan ya biyo bayan sake gano wasu gawarwaki 40 ne a ranar Laraba da Alhamis da daddare yayin da masu aikin ceto suka ci gaba da kutsawa cikin dazuka