Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka yi jana’izar Dokta Idris Dutsen Tanshi a Bauchi

Malamin ya rasu ne a ranar Alhamis da daddare bayan fama da rashin lafiya.

Kotun ƙoli ta sauke Julius Abure daga shugabancin jam’iyyar LP

Hukuncin kotun na nufin kawo ƙarshen dambaruwa game da shugabancin Julius Abure a jam’iyyar LP.

Hakeem Baba-Ahmed ya yi murabus daga gwamnatin Tinubu

Har yanzu dai ba a san dalilin da ya sa ya ajiye muƙamin nasa ba.

Batun na yanke jiki na faɗi ƙarya ce — Wike

Wike ya ce ana ƙoƙarin ɗauke hankalin jama’a ne game da fallasa shirin wasu a Ribas.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Kamuwa Da Cutar Hawan Jini Da Hanyoyin Magance Ta

Cutar hawan jini na kashe aƙalla mutane miliyan biyu a duk shekara a Najeriya.