Manyan Labarai

Manyan Labarai

INEC ta yi watsi da buƙatar yi wa Sanata Natasha kiranye

INEC ta ce yunƙurin bai cika sharuɗan Sashe na 69(a) na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ba.

Bello Turji ya kashe manoma 11 a wani sabon hari a Sakkwato 

Rahotanni sun bayyana cewar Turji ya kashe manoman ne yayin da yake dawowa daga yawon sallah.

IMF ta nemi Tinubu ya kyautata rayuwar talakawan Najeriya 

IMF ta jadadda buƙatar kawo sauye-sauyen da za su rage wa talaka shan wahala a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Ƙalubalen Da Iyaye Ke Fuskanta Wajen Tarbiyyar ‘Ya’yansu

Shirin Najeriya A Yau, zai yi nazari kan ƙalubalen da iyaye ke fuskanta a wannan zamani wajen tarbiyyar ’ya’yansu

Janar Tsiga ya kuɓuta bayan shafe kwana 56 a hannun ’yan bindiga

Maharan sun ci gaba da riƙe Janar Tsiga bayan karɓar kuɗin fansa daga hannun iyalansa.