Janar Tsiga ya kuɓuta bayan shafe kwana 56 a hannun ’yan bindiga
Maharan sun ci gaba da riƙe Janar Tsiga bayan karɓar kuɗin fansa daga hannun iyalansa.
Manyan Labarai
Maharan sun ci gaba da riƙe Janar Tsiga bayan karɓar kuɗin fansa daga hannun iyalansa.
Sanatan ya ce zai tabbatar da cewar an biya iyalan mamatan haƙƙinsu.
An birne marigayi Galadiman Kano a maƙabartar Gandun Albasa da ke Kano.
’Yan bindiga ne suka kashe mahaifinmu bayan karɓar kuɗin fansa har Naira miliyan 9.
A lokacin ziyarar shugaban ƙasar zai yi bitar ƙwazo da nasarorin da gwamnatinsa ta samu.