Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matashi ya kashe jami’in tsaron Sarki Sanusi II a Kano

Rundunar ta ce ta gudanar da bincike kan lamarin.

Farashin fetur ya ƙaru sakamakon hana Dangote mai a Naira

Farashin ya ƙaru ne sakamakon sabon tsarin daina sayar wa matatar Dangote mai a farashin Naira.

Gwarzon gasar Alƙur’ani ya kuɓuta daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Sun bayyana irin baƙar azabar da suka sha kafin su kuɓuta.

Talakawa su girmama shugabanni yayin bayyana matsalolinsu — Sarkin Musulmi

Sarkin ya jadadda muhimmancin girmama shugabanni wajen nemo mafita game da matsalolin talakawa.

Hotunan Sallar Idi daga sassan duniya

Miliyoyin Musulmi ne a faɗin duniya ke bikin Ƙaramar Sallah bayan kammala azumin Ramadana.