Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda ambaliya ta mamaye gidaje da shaguna a Jalingo

Ambaliyar ta haifar da tsaikon zirga-zirgar ababen hawa a yankin.

Rayuwar ’yan kama-wuri-zauna a Abuja

A cikin unguwar kuma akwai masu zama tare da matansu da ’ya’yansu. Wani za ka samu ya yi baca daki guda daya amma tare suke kwana ciki da ’ya’yansa da

An ƙona mutum 3 da ransu kan kisan basarake a Filato

Dubun ’yan fashin ta cika ne a lokacin da suka je sayar da baburin da suka sace a gidan Ponzi Kwallak

Kotu ta ɗaure mai zambar kuɗi da takardun bogi

An samu wanda ake zargi, Abubakar Sadiƙ Abubakar da laifuka guda huɗu da suka shafi yin ƙarya, yin jabun kuɗi da kuma yin almubazzaranci da dukiyar ja

Tinubu ya rantsar da Muttaƙha Darma a matsayin Minista

Shugaba Tinubu ya buƙaci Darma da ya kasance a shirye don yin aiki a duk wani matsayi da aka kira shi.