Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 14 sun shiga hannu kan kisan ’yan Arewa a Edo

Sufeto-Janar ya ce duk wanda aka samu da hannu a kisan gillar zai ɗanɗana kuɗarsa.

An kashe mutum 10 a wani sabon hari a Filato

Gwamnatin jihar ta ce ba za ta lamunci kashe mutane ba gaira babu dalili ba.

An cafke mutum 19 bayan arangama tsakanin sojoji da ’yan shi’a a Abuja

Rundunar ta ce daga baya al’amura sun daidaita a yankin.

Yadda kisan ’yan Arewa 16 a Edo ya tayar da ƙura a faɗin Nijeriya

Amnesty International ta ce mutane 16 da aka kashe ’yan asalin Jihar Kano ne.

’Yan sanda sun haramta hawan Sallah a Kano

Rundunar za ta baza jami’anta a sassan jihar domin tabbatar da bin doka da oda a jihar.