Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisa ta buƙaci a rage kuɗin data don sauƙaƙa wa ’yan Najeriya 

Majalisar ta ce ƙarin zai iya jefa tattalin arziƙin Najeriya cikin tsaka mai wuya.

Aminu Ado ya soke hawan salla don gudun rikici a Kano

Ya ɗauki matakin ne domin tabbatar da zaman lafiya a jihar.

NAJERIYA A YAU: Halin Da Matasa Suka Tsinci Kansu A Najeriya

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana, zai nazarci irin waɗannan ƙalubale da matasa ke fuskanta.

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin da Talata ranakun hutun sallah

Ministan ya taya al’ummar Musulmi murnar kammala azumin watan Ramadan cikin nasara.

Majalisa ta amince da karatu na biyu kan ƙirƙirar sabbin Jihohi 4

Ƙudirorin sun tsallake karatu na biyu a yayin zaman majalisar da ya gudana a ranar Laraba.