Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ban sani ba ko zan tsaya takara a 2027 — Atiku

Atiku wanda ya ce bai yi nadama ba ya faɗi dalilin da bai ɗauki Wike a matsayin abokin takararsa ba a 2023.

Rikicin Masarauta: Duk mai ja da hukuncin Allah ba zai yi nasara ba — Sanusi II

Turka-turkar da ake ciki game da masarautar Kano ba don ni ake yinta ba, yaƙi ne da abin da Allah Ya ƙaddara.

DAGA LARABA: Yadda Farashin Kayan Masarufi Suke Gabanin Sallah

A duk lokacin da aka ce bukukuwa sun karato, akan samu sauyi a dukkan al’amura.

Jarumin Kannywood Baba Ƙarƙuzu ya rasu

Aminiya ta samu labarin rasuwar jarumin Kannywood, Malam Abdullahi Shu’aibu wanda aka fi sani da Ƙarƙuzu.

Masu neman yi wa Natasha kiranye ba su cika ƙa’ida ba — INEC

Za mu yi wa Sanata Natasha wannan kiranye da zarar masu ƙorafin sun cika ƙa’idojin da doka ta gindaya.