Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda garin Zip ya nutse a Kogin Binuwai

In ba wanda ya san wajen ba, babu wanda zai taɓa cewa akwai gari a can baya.

Mata sun ƙwace kasuwancin kayan lambu a Gombe

Abin mamaki ne ganin mata sun mamaye wata sana’a ko kasuwanci a wannan kasuwa, domin ba a taba ganin haka ba a baya.

Dakatar da Gwamnan Ribas zubar da ƙimar Nijeriya ne a idon duniya — Jonathan

Yadda ake kallon Nijeriya yana ta’allaƙa ne a kan matakan ɓangarorin gwamnati suka ɗauka.

Majalisar Wakilai ta musanta karɓar kuɗi kan dokar ta-ɓaci a Ribas

Ɗan majalisar ya ce babu wanda ya tilasta musu domin amincewa da dokar ta-ɓaci a Jihar Ribas.

’Yan daba sun hallaka matashi ana sallar Tahajjud a Kaduna

Rundunar ta cafke wasu mutum 12 da ake zargi suna da hannu a harin.