Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dattawan Arewa sun buƙaci Tinubu ya dawo da Fubara kan kujerarsa

Ƙungiyar ta ce rikicin da ke faruwa a Ribas bai kai matakin da za a ayyana dokar ta-ɓaci ba.

Mace ta farko ta zama shugabar ƙasar Namibia

Sabuwar shugabar, mai shekara 72 a duniya ta lashe zaɓen qasar ne a watan Nuwamba inda ta lashe kashi 58% na ƙuri’un da aka kaɗa.

Gobara ta kashe ɗan shekara 7 a sansanin ’yan gudun hijira

Gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 3:00 na asubahin safiyar ranar 20 ga watan Maris, 2025, inda gobarar ta laƙume kayayyakin abinci da tufafi da sau

Shahararren ɗan kasuwa Nasiru Ahali ya rasu a Kano

Marigayin wanda yake shahararren masanin masana’antu ne ya rasu yana da shekara 108.

Kotun ƙoli ta tabbatar da Anyanwu a matsayin sakataren PDP

Kotun ta sake dawo da Anyanwu a matsayin halastaccen sakataren jam’iyyar PDP na ƙasa.