Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutane 12 daga cikin 416 da Boko Haram ta sace sun tsere — BOSYA

A kwanakin baya ne aka ruwaito cewa ƙungiyar Boko Haram ta kai hari kan sansanin sojoji a Ngoshe, inda ta ƙona motocin aikin jami’an tsaro, ta k

Dubun masu ƙera muggan makamai a Filato ta cika

Sojoji sun kama mutanen ne a yayin da suke tsaka da aikin ƙera manyan bindigogi ƙirar AK-47 da G3 a yankin Ƙaramar Hukumar Lantang da ke Jihar Filato

Tsananin zafi ya sa iyalai kwana a waje, sana’o’i na rushewa a Kano

Mazauna garin sun ce dole ta sa suka ɓullo da hanyoyin jure wannan yanayi, a daidai lokacin da ake fargabar ɓarkewar cututtuka kamar kyanda da sankara

NAJERIYA A YAU: Matsalolin Da Suke Tarnaki Ga Ƙananan Yara A Najeriya Da Hanyoyin Magance Su

Hukumar UNICEF ta ce, kusan rabin yara a Najeriya suna fuskantar ƙalubale, kama daga cin zarafi zuwa rashin samun kulawa da dai sauran su

Dalilin da ya sa zan yi takara – Yusuf Buhari

Yusuf Buhari ya ce, burinsa shi ne ya ɗora kan kishin ƙasa da jajircewar mahaifinsa wajen gina mazaɓarsa, jihar Katsina da ma ƙasa baki ɗaya.