Gwamnan riƙon ƙwarya na Jihar Ribas ya isa gidan gwamnati
A yanzu haka yana ganawar sirri da manyan jami’an tsaro da wakilan gwamnatin tarayya da kuma jami’an gwamnatin jihar.
Manyan Labarai
A yanzu haka yana ganawar sirri da manyan jami’an tsaro da wakilan gwamnatin tarayya da kuma jami’an gwamnatin jihar.
A wannan bidiyon, mun kawo muku waɗansu dabarun kasancewa cikin karkashi da ƙoshin lafiya yayin gudanar da ibadar kwanaki goman ƙarshe na watan Ramada
Majalisar ta amince ne ta hanyar kaɗa ƙuri’a da baki, wanda ’yan majalisa 243 suka halarta.
Masana sun yi gargaɗin cewar matuƙar ba a ɗauki matakin gaggawa ba, hakan na iya shafar tattalin arziƙi.
Shirin Najeriya A Yau, zai yi nazari kan dalilan da suka sa teloli ke kasa cika alƙawari da yadda hakan ke shafar kwastomomi.