Fubara ya magantu bayan ayyana dokar ta ɓaci a Ribas
Na yi iya ƙoƙari don tabbatar da an kare dimokuraɗiyya da ci gaban mutanen jihar amma majalisar ta riƙa hana ruwa gudu.
Manyan Labarai
Na yi iya ƙoƙari don tabbatar da an kare dimokuraɗiyya da ci gaban mutanen jihar amma majalisar ta riƙa hana ruwa gudu.
Shugaban ƙasa ba shi da ikon tsige zaɓaɓɓen gwamna bayan ayyana dokar-ta ɓaci a jiharsa.
Shin ko Dokar Kasa ta bai wa shugaban kasa karfin ikon dakatar da gwamnan jiha dama ’yan majalisar dokokin ta?
Tinubu ya ayyana dokar ta ɓaci ta tsawon watanni shida a Jihar Ribas.
Tinubu ya dakatar da gwamna Simi Fubara da mataimakinsa da kum mambobin majalisar dokokin jihar