Manyan Labarai

Manyan Labarai

Akwai ’yan ƙwaya a cikin sarakunan gargajiya — Obasanjo

Obasanjo ya ce a cikin sarakunan akwai masu safarar miyagun ƙwayoyi da waɗanda ke garkuwa da mutane.

Trump ya dakatar da kafar watsa labarai ta VOA

Sama da shekaru 80 kenan da kafa VOA wadda ke yaɗa shirye-shiyenta cikin harsuna 40.

Yadda ango da ’yar uwar amarya suka rasu minti 30 kafin ɗaurin aure a Bauchi

Ba mu taɓa ganin irin wannan abin takaici irin haka ba a cikin wannan gari.

Faɗuwar farashin kayan abinci a watan azumi ta shammace mu – ‘Yan kasuwa

Ba a taba samun saukin kayan abinci a lokacin Ramadan ba sai a bana.

Minista ya caccaki El-Rufai kan sukar Tinubu da APC

Ministan ya ce babu abin da El-Rufai ya ƙware a kai face haddasa rikici.