Da amincewar Buhari na fice daga jam’iyyar APC — El-Rufai
El-Rufai ya ce yana yawan tuntuɓar Buhari kafin ɗaukar kowane irin mataki game da siyasarsa.
Manyan Labarai
El-Rufai ya ce yana yawan tuntuɓar Buhari kafin ɗaukar kowane irin mataki game da siyasarsa.
Rundunar ta ƙwato makamai ciki har da bindiga AK-49.
Ana ci gaba da tafka muhawara kan makomar siyasar Peter Obi kafin babban zaɓen 2027.
Jami’an tsaron sun yi musu ruwan wuta lamarin da ya sanya suka tsere suka bar makamansu.
Wasu yankuna na Arewacin Najeriya sun gwammace su yi sulhu da ‘yan bindiga domin samun zaman lafiya.