Peter Obi ya buƙaci Gwamnan Bauchi su haɗu a gyara Najeriya
Obi ya ce wajibine a garemu mu ceto Najeriya saboda yanayin halin da ake ciki bai dace da rayuwarmu da rayuwar ‘ya’yanmu da jikokinmu ba.
Manyan Labarai
Obi ya ce wajibine a garemu mu ceto Najeriya saboda yanayin halin da ake ciki bai dace da rayuwarmu da rayuwar ‘ya’yanmu da jikokinmu ba.
Shugaban ƙasar ya ce an tsara aikin gina kilomita 100 na titin ne domin ya haɗa Arewa maso yammacin ƙasar da Kudu maso Yammaci.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya miƙa sunan Garo ga majalisar ne a ranar Talata domin tabbatar da shi, biyo bayan murabus ɗin tsohon mataimakinsa, Aminu Abd
Kamar yadda aka bayyana rahoton harin, wanda aka fara a tsakar dare zuwa misalin ƙarfe 3:00 na asuba na Laraba, ya gamu da tirjiya daga dakarun sojin
El-Rufai, ya musanta zargin da ake masa bayan an karanta masa tuhume-tuhumen a kotu.