Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisar wakilai ta dakatar da CBN daga ƙara kuɗin cajin ATM

Majalisar ta ce sabon tsarin zai ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin tsanani.

Hanyoyi 6 da mutum zai kare kansa daga tsananin zafi

Akwai matakan da mutum ya kamata ya bi a wannan yanayi domin kula da lafiyar jikinsa.

’Yan sanda sun ceto mutum 30 daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Rundunar ta yi musayar wuta cikin dare da maharan kafin samun nasarar ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.

Ba abin da zai faru idan aka tsige Fubara – Wike

Rikicin siyasa a Jihar Ribas na ci gaba da ƙamari tsakanin tsagin Fubara da Wike.

Dan ta’adda zai biya tarar miliyoyi bayan shan dukan kawo wuka a Katsina

Tubabbun ’yan bindiga sun yi wa Bala wuta takakkiya ne har gida suka yi masa bugun dawa, bayan da ya yi garkuwa da wasu matafiya jim kadan bayan sulhu