Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: An hana Gwamna Fubara shiga Majalisar Dokokin Ribas

Gwamna Fubara ya ziyarci majalisar ne domin gabatar mata da Kasafin Kuɗin jihar na 2025.

Rikicin ƙabilanci ya yi ajalin mai juna biyu da wasu mutum 10 a Nasarawa

Rikicin ya yi sanadin mutuwar wai mace mai juna biyu a yankin.

Natasha ta yi ƙarar Akpabio a Majalisar Dinkin Duniya

Natasha ta nemi ƙungiyoyin kare dimokuraɗiyya da su tsaya mata.

DAGA LARABA: Asalin Tashe Da Tarihinsa A Ƙasar Hausa?

Tashe dai tsohuwar al’ada ce ta Malam Bahaushe mai cike faɗakarwa, nishaɗantarwa da kuma ilimantarwa.

Sanƙarau ta kashe mutum 26 a Kebbi

Alamomin cutar sun haɗa da sanƙarewar wuya, zazzaɓi mai zafi, rashin son haske, ruɗewa, ciwon kai da amai.