Manyan Labarai

Manyan Labarai

Lakurawa sun kashe mutum 13 a ƙauyukan Kebbi

Harin na ramuwar gayya na zuwa ne bayan wani farmaki da jami’an tsaro suka kai wanda ya yi ajalin wani shugaban ’yan ta’addar da ake kira Maigemu.

Jihohi 12 da za a fuskanci tsananin zafin rana — NiMet

Mutane su guji fita cikin tsananin zafi musamman daga karfe 12 na rana zuwa karfe 3.

‘Yarjejeniyar sayar wa Matatar Dangote ɗanyen mai a farashin naira za ta ƙare a ƙarshen Maris’

A fahimci cewa yarjejeniyar sayar da ɗanyen mai a farashin naira ta wata shida ce, kuma da sharaɗin akwai man.

An hana tashe bana a Kano — Nalako

A ‘10 Na Marmari Bahaushe ya ga bai ma kamata a yi tashe a lokacin ba, sai an shiga 10 Na Wuya, lokacin an ɗan fara gajiya da azumin.

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da ke Shirin Faruwa A Fagen Siyasar Najeriya

Shin ko me zai biyo bayan wannan girgiza da tsallen baɗaken Malam Nasiru da dirarsa suka haifar?