Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe shugaban Lakurawa, Maigemu a Kebbi

Rahotanni sun bayyana cewar an kashe shugaban Lakurawan ne a musayar wuta da jami’an tsaro.

PDP ta soki dakatar da Natasha, ta nemi a binciki Akpabio

Jam’iyyar ta ce majalisar ta zama wajen amshin shata, wanda ake kare ƙarya maimakon gaskiya.

Zan sasanta Akpabio da Natasha — Ministar Harkokin Mata

Ministar ta bayyana takaicinta kan yadda saɓani ya faru tsakanin Sanatocin biyu.

Najeriya ta kama hanyar gyaruwa – Remi Tinubu

Remi ta bayyana haka ne yayin taron shan ruwa da ta shirya a fadar gwamnati da ke Abuja.

Wani mutum ya yanke jiki ana salla a Masallaci, ya rasu a asibiti

An gano mamacin na fama da ciwon hawan jini kafin rasuwarsa.