Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da Ubangiji ya sanar da ni kafin na karbi aikin INEC — Amupitan

Ya kuma shawarci mutane da kada su karɓi wani aiki face sun tabbatar da yardar Ubangiji a cikinsa.

Kotu ta soke belin tsohon Shugaban Ma’aikatan El-Rufai

A baya an ba da belinsa bayan ya shafe kwanaki 50 a tsare a shekarar da ta gabata.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 30 a kusa da tafkin Chadi

Hare-haren sun lalata kwale-kwalen tare da tarwatsa hanyoyin samar da kayan aikin ’yan ta’addan.

Sojoji sun ceto mutanen da aka sace, sun lalata maɓoyar ’yan bindiga a Filato

Sojojin sun yi wa maharan luguden wuta lamarin da ya tilasta musu tserewa.

An gano ƙarin mutum 10 masu ɗauke da alamomin COVID-19 a Kuros Riba

Sai dai gwamnatin ta ja hankalin mutane kan muhimmancin bin matakan kariya.