Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da rabon abincin buɗa-baki

An tanadi cibiyoyi 91 domin raba wa mabuƙata 91,000 abincin buɗa-baki duk rana nan da tsawon kwanaki 27 masu zuwa.

Ɓacewar bindigogi 4,000: Sakaci ne dalili —’Yan sanda

Rundunar ta ɗora laifin ci gaban matsalar a kan abin da ta kira “sakacin” manyan jami’ai wajen tura ’yan sandan da ba su san ciwon kansu ba wajen aiki

NAJERIYA A YAU: Yadda za ku yi girke-girken azumi da kuɗi kaɗan

An saba yin girke-girge da kayan buɗa-baki iri-iri a watan Ramadana, amma kuma a bana azumin ya zo a cikin wani yanayi na matsin tattalin arziki

Matata ta taɓa kawo min ƙarar Akpabio — Mijin Natasha

Mijin Natasha ya ce da kansa ya taɓa tunkarar Akpabio kan cin zarafin da ya mata a baya.

Mu ne muka kai samame otal ba ’yan bindiga ba — EFCC

Kakakin ‘yan sandan jihar ya yi watsi da jita-jitar da ake yaɗawa cewar mahara ne suka sace mutane a otal ɗin.