Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ta ina Kungiyar Hizbullah ke samun kuɗaɗenta?

Binciken ya nuna cewa Hizbulla ta samu aƙalla Dala miliyan 300 duk wata kafin a hamɓarar da Bashar al-Assad a Disamban 2024.

HOTUNA: Gobara ta laƙume shaguna 100 a Kasuwar Sakkwato

Wannan shi ne karo na uku cikin ƙasa da shekara ɗaya da ake samun tashin gobara a kasuwar.

Yadda farashin kayan abinci ya sauka a kasuwannin Arewa

Yawan shigo da kayan amfanin gona da aka yi a baya-bayan nan shi ma ya taimaka wajen faɗuwar farashin.

Tsohon shugaban hukumar NYSC ya kuɓuta daga hannun ’yan bindiga

Da farko ‘yan bindigar sun nemi a biya su Naira miliyan 250 a matsayin kuɗin fansarsa.

Ramadan: Ga arahar kayan abinci ga rashin kuɗin saya

Mutane na kukan rashin kuɗin cefanen azumi duk da cewa watan Ramadan na bana ya zo a daidai lokacin da farashin kayan abinci ke sauka a sassan Najeriy