Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abba ya ba da umarnin bincike kan rage wa ma’aikatan Kano albashi

A baya-bayan nan ma’aikatan jihar sun yi ta ƙorafi kan yadda ake zaftare musi albashi.

An shiga ruɗani bayan Obasa ya koma majalisar Legas da ’yan sanda

Alamu dai na nuna cewar akwai yiwuwar Obasa ya dawo kan muƙaminsa.

Helikwaftan farko ƙirar Najeriya zai fara aiki —NASENI

Helikwaftan farko da aka haɗa a Najeriya ya kusa kammaluwa, kuma shirye-shiryen gwajin tashinsa sun yi nisa.

NAJERIYA A YAU: Halin da jama’a za su shiga idan Kamfanin Kaduna Electric ya ƙi sauraren ma’aikatansa

Mutane da dama sun dogara ne da wutar lantarki wajen tafiyar da harkokinsu na yau da kullum, kai har ma da na kasuwanci.

Dangote ya rage farashin man fetur zuwa N860 a Legas

Matatar ta ce ta rage farashin ne saboda albarkacin watan azumin Ramadan.