Manyan Labarai

Manyan Labarai

40% na matan Kano sun fuskaci cin zarafi a gida —Shugaban Majalisa

Buba Marwa ya ce mata ne kashi daya bisa hudu na masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya

Ba ni lokacin cacar baka da El-Rufai —Nuhu Ribadu

El-Rufai ya ce sun raba jiha da tsohon abokinsa Nuhu Ribadu da kuma Gwamnan Kaduna mai ci kuma magajinsa, Uba Sani, yanzu duk  ba abokansa ba ne

NAJERIYA A YAU: Azumin Ramadana: Ko Kun San Dabinon Da Kuke Shan Ruwa Da Shi?

A yayin da ake shirye-shiryen tarbar watan Ramadana, shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan nau’ukan dabino da alfanunsa ga dan A

Tinubu ne ya sauya ra’ayi kan ba ni muƙamin Minista — El-Rufai

A ƙarshe mun ƙulla yarjejeniyar cewa zai ba ni muƙamin Minista amma daga baya ya sauya ra’ayi.

NNPP ta dakatar da Kawu Sumaila da Ali Madakin Gini

NNPP na zargin Kawu Sumaila da wasu ƙusoshin jam’iyyar uku a Kano da cin amanarta.